Soyayyen doya mai flour
Steps
- 1
Zaki fere doyan ki ki wanke saiki xuba ruwa kisa dan gishiri ki tafasa tayi laushi saiki sauqe, zaki yanka ta shape din dakike so
- 2
Zaki dama flour sosai kamar zakiyi wainar flour saiki saka maggi curry ki jajjaga taruhu ki juye ki saka salt daidai dandano ki yanka albasa a ciki
- 3
Zakiy mixing sannan ki dora mai yayi zafi saiki na saka doyan ki ciki kina gauraya wa Kina sakawa a mai in ya soyu saiki juya bayan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Ankita Kapil Varshney
-

Anardana ChutneyPomegranate Chutney
Swati Ganguly Chatterjee
-

Supriya Devkar
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Zarna B V
-

Lily -

Renu Bala
-

Shalu -

Granny -

Nita Kathuria
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Shilpa nahar -

Neha123 -

Shaheen Syed
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6547712








Comments (2)