Vegetables cous cous with chicken and cabbage soup
Steps
- 1
Ki yanka carrot, green beans into cubes. Kisa mai a wuta, idan ya soma zafi ki zuba thyme, sliced onion and garlic saikiyi ta stirring dinsu zuwa 2mins sannan kisa carrot, green beans, peas, Knor cubes, salt, turmeric and water. Saiki barshi ya tafaso.
- 2
Ki zuba couscous din saiki rage wuta ya turara.
- 3
For the soup: zaki fara marinating chicken din ne. Ki cire fatan kazan saiki yayyanka jikinta(saboda ta ko ina kayan kamshi ya shigeta). Saiki wanke ta tas ki sakata cikin mataci dan ruwan ya tsane zuwa 30mins. Saiki saka black pepper, ataruhu, albasa, garlic(zakiyi blending dinsu without water) salt, maggi, thyme and ginger ki juya sosai saiki barta ta tsimu zuwa 1hr saiki juye a tukunya sannan ki zuba ruwa kadan. Ki barta ta dahu for 5mins.
- 4
Ki sauke tasha iska, saiki saka 1tblsp of oil cikin frying pan, idan yay zafi kisa kazan ta gasu gaba da baya kadan.
- 5
Kisa 2tlbspn of oil ya fara zafi, Saiki zuba sliced albasa, ataruhu, maggi, salt, coriander powder and chicken stock saiki barshi ya tafaso sannan ki zuba boiled potato (wanda kikayi cutting dinshi into long strip).
- 6
Saiki zuba kazan da cabbage. Ki barsu su dahu zuwa 5mins. Daga karshe ki yanka green pepper ki zuba ciki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Cafe-Style Matcha Latte at Home 🥛🍃
AllDay Meal
-

Sudipa Gope
-

Chunky Sardine Pâté with Provençal Herbs
Jure Merhar
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Monika Mona -

BABU MANDAL -

Resham Naheed
-

Cadbury chilli sandesh twister
Uma Pandit
-

Delicious Spicy Fried Titus Fish
Mimosasplace -

Barack Oizamsi Apologun (Abjmom56)
-

Maryama's kitchen
-

Huwailat sabo














Comments