Tuwan shinkafa miyan kuka
#kaduna state#
Steps
- 1
Na daka wake yayi gari, nadaka daddawa da nawanke kayan miya nayi greating na ajiye
- 2
Na wanke tukunya, nasa ruwa a tukunya na wanke meat din na xuba, nasa citta da salt kadan, na barshi ya tafasu nasa palm oil kayan miya nayi sanwa nasa wake daddawa garlic maggi,
- 3
Na rufe ya tafasa sosai na dauki maburgi na kada, kuka yayi dai dai,nabarshi xuwa 5min nasauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Aruna Thapar
-

ZMA
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Heena Jani
-

Padmini Venkatesan
-

Nikita Singhal
-

Meme
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yodaga
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Soujanya Gembali
-

Jyoti Harisinghani
-

Snehlata Chauhan
-

Adarsha Mangave
-

Ibti's Kitchen
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Josh Gulati
-

Narnet Kitchen
-

Sudesh Raheja -

Hiroko Liston
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6590301









Comments