Tofu (awara)
Steps
- 1
A gyara waken suya a cire datti a jika shi sai a kai marka de. Bayan an markado sai a zuba manja a juya sai a tace da abun tatar koko. A cikin tukunyar da zaki dafa. A dora a wuta.
- 2
Sai a jajjaga attaruhu da albasa.A ajje a gefe.
- 3
Sai a barshi ya tafasa sau biyu sai a zuba ruwan tsami a hankali za'aga tana curewa guri daya bayan ta gama hadewa guri daya ruwan y fita jikinta sai a kwashe
- 4
Sai xuba a abun tatar koko a daure shi da dan karfi Kadan.a Dora a kan faranti a barshi y tsane sai a barta ta tsane sai a yanka kk so, sai a zuba cikin ruwan maggi +Salt +ajino a barta ta jiku
- 5
Sai a soya ta a zane. A cikin wata roba sai a yanka lawashi, sweet peppers, sai a fasa egg a zuba salt da Maggi a Kadashi sai a zuba soyayyiyar awara a ciki sai a soya a ta shikenan sai aci da yaji mai dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Rita Talukdar Adak
-

Teasel Gourd / Spine Gourd Fritters
Ameya Bhat
-

Balls of Left over rotis (ladoos)
Varsha Karia I M Crazy About Cooking
-

Hiroko Liston
-

Shungiku (Edible Chrysanthemum) ‘Namul’
Hiroko Liston
-

Sarvat Hanif
-

Chèvre, beet, and orange salad…
PizzaDad79
-

culinarycubit
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

Taruna Setia -

Leena Mehta
-

Carnice Dianne
-

Nikita Singh
-

Pawni
-

Halymatu
-

Amierah S-Man
-

Daal Dhokli (Famous Gujrati Dish)
Neha Rai Gupta
-

Manju Khurana












Comments