Cooking Instructions
- 1
A gyara dawa a wanke ashanya, ta bushe ahada da kashin rogo akai nika, idan an nika asa rariyar laushi a tankade. A jika kanwa asa kuka acikin garin danwaken a kwa6a yayi ruwa ruwa basosai ba. Adaura ruwa akan wuta idan ya tausa, adinga diba ana asawa acikin ruwan.
- 2
Idan angama sai arufe tukanyan, amma kada ayi nesa dashi, saboda zai iya tasowa ya zube. Bayan kaman minti 15 sai atsame asa a ruwan sanyi.
- 3
A yanka cabbage da tomato. Adaura manja a wuta, idan yay zafi ayanka albasa a zuba. Idan ta soyu a sauke. Azuba danwake akwano mai zurfi saboda gurin sa mai kada ya zube, asa cabbage da tomato asa yaji da manja da maggi. Yummy
Similar Recipes
-
-
Dumpling (Dan wake) Dumpling (Dan wake)
It's yummy!!!the most tasty and delicious dumpling i'hv ever tasted Azzahra Cuisine -
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6656601
Comments