Steps
- 1
Ki wanke kazarki ta fita tas sai ki dorata a tukunya ki saka albasa,da tafarnuwa,Maggie,ki rufe ta ta Dan dahu,idan ta dahu sai ki sauka ki tsane ruwan,sai ki dora mai akan wuta ki soyata sama sama
- 2
Bayan kin gama sai ki yana albasa,Koran tattasai,Jan tattasai slice duka,sai ki saka mai kadan a tukunya sai ki xuba attaruhu,albasa,ki soyasu sama sama sai ki dauko ruwan naman nan ki xuba akai ki saka Koran tattasai,Jan tattasai ki juya,sai ki saka spices sai ki Kara Maggie guda daya haka ki juya sai ki dauko kazar nan ki juye a akai ki Dan jujjuya sai ki rufe ki bashi minti 2 haka sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sing Pak (Mandvi Pak / Peanut Burfi)
Priyangi Pujara
-

Mukti Sahay
-

Sweet Potato in Every Sip (Milkshake.)
Sangita Vyas
-

Kumkum Chatterjee
-

Alex Prescott
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Living Without A Gallbladder
-

Dan Flynn
-

skunkmonkey101
-

Mukta Shukla
-

yasmeen
-

Nikita Singhal
-

gorangi -

pragati -

Srishti Singh
-

JOOS Food-Health
-

usha pahwa
-

Renu Bala
-

maya's_cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6813042








Comments