Fankason Fulawa Da Miyar Taushe

Steps
- 1
Zaki tankad'e fulawa, ki samu ruwan d'umi ki jika yeast, ki sanya baking powder a fulawa da gishiri ki juya saiki zuba fulawan a cikin ruwan yeast d'in. Zaki kwab'a shi kar ya kai kwab'in fanke ruwa, ya d'anyi kauri. Ki rufe ki sanya a wuri mai d'umi ya tashi.
- 2
Inya tashi ki, d'aura mai a wuta ki sanya albasa inya yi zafi ki fara diba kina bula tsakiya kina sawa a ruwan mai, in yayi k'asan ki juya saman, da yayi brown color ki kwashe.
- 3
Ki tafasa k'ashi da nama da garin citta, maggi, spices. in yayi ki sauke ki sanya mai a wuta in yayi zafi ki soya nama sama-sama ki zuba kayan miyan da kika yi gretin, ki soya sama-sama saiki tsaida ruwan miya, kisa maggi, gishiri, curry, spices.
- 4
Inya tausa ki sanya gyad'ar miya wanda kika daka ki rufe ya dahu sosai, in mai ya taso sama gyad'a ya dahu kenan, saiki sanya Alaiyahu da albasa wanda kika yanka kika wanke, ki sanya ki juya sosai ki rage wutan in yayi kamar minti sha biyar ki sauke. Aci da fankaso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Christina
-

Brown sugar cookies with pecans and chocolate chips
Jarrod Milstead
-

Becky Webster
-

Long Island NY Foodie
-

Baked chicken breast with vinaigrette
Phillip Dietz
-

Shelly White -

shafaque@w -

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

de heinz -

santoshbangar
-

Light melon and blended uziza leaves soup
Ifi Fenkus Kitchen -

Kiran Chhatbar
-

Aranya Roy
-

Joy Maina_Bahati Chao













Comments