Steps
- 1
Da farko zaki juye Madaran shanun ki a tukunya,sannan ki zuba Minannas kad'an da Kanumfari shima kad'an sai ki saka suga kad'an ba mai yawa ba ki d'aura a huta kisa mishi wuta d'an kad'a ya nuna a hankali idan kinga ya fara tafasa kafin ya taso sama sai ki sauke ki tsiyaya a kofi idan ya huce sai ki kafa kai ki shanye tas😍
- 2
Za'a iya baiwa Mai-gida shima yasha harma da yaran gida dukka☺️ Ga dad'i a baki ka kyau a ciki cannn...😜
Similar Recipes
More Recipes
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crunchy Creamy and Healthy Breakfast 🍓🍒
Yummy everyday
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Boca de Fogo
-

Jarrod Milstead
-

Tara S.
-

Trisha Noble
-

Asthmeen
-

Wet fry fish with sukuma and ugali
Bellah Rakiro
-

Purvi Modi
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

BABU MANDAL -

Dr. Sharda Sharma
-

Neetu wadhwa
-

Pooja Grover
-

Sindhi seyal bhaji (Masala Bhindi)
Mamta L. Lalwani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7114246












Comments