Dambun Shinkafa

#damburecipecontest Dambun Shinkafa is a traditional food that's cook in the northern Nigeria most especially during wedding&naming ceremonies..
Dambun Shinkafa
#damburecipecontest Dambun Shinkafa is a traditional food that's cook in the northern Nigeria most especially during wedding&naming ceremonies..
Steps
- 1
Da farko za'a 6arza shinkafa a wanke a tsaneta a collander idan ta tsane sai a juye a buhu asa a steamer a dora akan wuta
- 2
Sai aje ayanka su carrot, peas,green beans,sweet pepper, cabbage,albasa,da nama.ayi grating attaruhu a jiye a gefe
- 3
Sai aje ajire zogale a wanke da gishiri a ajiye a gefe
- 4
Bayan dan lokaci sai aje a duba idan shinkafar tayi sai ajuye a bowl me kyau idan tasha iska sai asa seasonings a juya azuba albasa da man gyada a juya
- 5
Daga nan sai a raba shi gida 3 dayan a diba asa masa gyada da grated attaruhu zuba a buhu amayar cikin steamer a dora akan wuta
- 6
Dayan kuma sai shima a dauko asa masa gyada azuba Spices da Royco&Onga na stew da grated attaruhu a juya sai ya zama red color shima azuba a buhu asa a steamer a dora akan wuta idan yyi a sauke
- 7
Dayan kuma sai asa azuba su carrot,peas,green beans, sweet corn,green pepper,albasa,cabbage,nama a juya sai a zuba turmeric da yellow curry a juya sai yyi yellow shima sai a zuba a buhu asa a steamer a dora akan wuta idan yyi sai a sauke.sai a sami plate a zuba zai bayar da 3 colors
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

Rosanas Ideas
-

lmlhaze7
-

Rosanas Ideas
-

Bmoorefood🧁
-

Valentine's Day Heart-Shaped Meringue
Rosanas Ideas
-

Richard Scott Cunningham
-

Milena
-

Milena
-

Rasgulla stuffed Strawberry Sandesh
Brishti Ghosh
-

Komal Grover













Comments (2)