Tuwon shinkafa with miyar taushe

Ummeeh Zakeeyyah @cook_15631744
Tuwon shinkafa with miyar taushe
Steps
- 1
Idan kika zuba manja da man gyada a tukunya sai ki zuba kabewa da dan salt,ki rufe,idan tayi taushi sai ki zuba markaden kayan miya da dafaffen nama ki rufe suyi ta dahuwa.idan ta dahu mai yafito sai ki zuba ruwan nama da dakakkiyar gyada da maggi,curry ki juya ki rufe. Ta dahu sosai har gafin gyadar ya fita sannan sai ki wanke alayyahu ki zuba ki rufe yayi kamar 5mnts sai ki sauke.
- 2
Tuwon shinkafa: ki aza tukunyar ki a wuta,kisa mata ruwa,ki barta tayi boiling sai ki dauko shinkafarki ki wanke tas ki rege sai kisa atukunyar taki, ki bashi wuta ahankali har ya nuna yayi laushi sai ki tuka abunki.
- 3
Serve.
Similar Recipes
More Recipes
-

Santy Coy
-

Ankita Kapil Varshney
-

Sarvat Hanif
-

Barnali Debdas
-

Archana Agrawal
-

Amelia E :)
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cooking with Kimberly Wood
-

lyannev1991
-

lmlhaze7
-

tamiller1954
-

anu gaba
-

Sandra Nwachukwu
-

deepa
-

Shifali Gupta
-

Greenery (my unique name for it)
Zitacos -

nerpeyser i imam -

Asparagus and pancetta mini potato pies
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

nerpeyser i imam -

Saumya Singh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7258612













Comments