Doughnut 🍩 🍩
Akwae ddi kuma bbu Wya inde kinbi method din ynda ykmta
Steps
- 1
Ki samu yeast dinki me kyau kixuba awani rubber kijika shi tareda sugar seki dauko roban da xakiyi kwabin ki xuba butter kwai madara kijuyasu se ki xuba wnnan ruwan sugarn da yeast aciki kuma ruwan ba me yawaba misali tunda na gwangwani uku ne sekisa ruwa gwangwani daya inma xki kara kar yakai rbin gwngwnin seki xuba fukawarki da flavornki kita damawa harse sun hade jikinsu se ki sami marfin roban ko Leda ki kulle saman kidan Sasha Arana yayi kmr 15to 20 mint sekixo ki dauko chopping board 📋
- 2
Dinki kirika guts to flour kina murxawa ammn kar yayi fale fale yayi dan kauri yafi na meat pie seki dauko abun shep dinki kina fitr da shep harki gama shikenan se suya kuma baa cikamai wuta ga sauki gshi beda Shan mai
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Moong Dal Gosht / Green Moong Dal cooked with Mutton
Madhumita Bishnu
-

Ruchi Agarwal
-

Mallika Ramshatriya
-

French fries (they are actually Belgian)
Maximilian -

Smoked Salmon & Egg Toast with Arugula and Sprouts
Carla Bolaños
-

Grandma O's Frozen Pink Lemonade Daiquiri
Cluelesskitty
-

Arezu
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

eshivers
-

Oven Baked Blackened Snapper w/ Asparagus
Cooking with Kimberly Wood
-

Tara S.
-

Kuldeep Kaur
-

Eggless Cake tarts with chocolate and walnuts
Trapti Jain
-

Husseina Nazir
-

Rice and beans with tomatoes sauce
Funmilayo Atuba (Abuja Mom)
-

Kajal Motwani
-

Sakshi Satiya
-

Anjali Bhatia -

Nita Kathuria
-

Mukti Sahay
-

White rice with vegetable source
Akudo (Abujamom)







Comments (3)