Tuwon shinkafa

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sokoto state

Akodayaushe inason naci tuwon shinkafa tare da miyar danyen kubewa😃 yanada dadi sosai😄 #sokotostate

Tuwon shinkafa

Akodayaushe inason naci tuwon shinkafa tare da miyar danyen kubewa😃 yanada dadi sosai😄 #sokotostate

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Leda

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki aza tukunya kan wuta ki wanke shinkafarki ki saka tare da ruwa

  2. 2

    Zaki iya sa shinkafar da ruwa lokaci daya domin su tafaso tare

  3. 3

    Kidafata har sai ta dahu sosai tayi laushi

  4. 4

    Sannan kisa muciya ki tuqa

  5. 5

    Idan ta tuqu sai kidauko leda kina kullawa kina sawa a mazubi

  6. 6

    Za’a iyacii da miyar kuka, alayyahu, miyar guro ko shuwaka.

  7. 7

    Aci lfy😃

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
on
Sokoto state

Similar Recipes