Steps
- 1
Da farko zaki jajjaga kayan miyanki ki soya idan ya soyu ki zuba ruwa ki kawo namanki da kika tafasa shima ki zuba
- 2
Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba sai ki rufe
- 3
Bayan minti biyar haka sai ki kawo seasonings dinki ki zuba sai ki kawo yankakken carrot dinki shima ki zuba
- 4
Inya dauko dahuwa sai ki zuba albasa da curry dinki ki rufe idan ya tsotse sai ki sauke aci da Abu mai sanyi
Similar Recipes
More Recipes
-

Jibita Khanna
-

Sonya Bankester
-

John Carroll
-

Potato, Cauliflower, Broccoli and Pea Curry
John Carroll
-

*Peanut Butter Banana Roll-Up*
Bareeraawais22
-

Best Cooker
-

Assam-Style Labra (Mixed Vegetable)
Namrata sarmah
-

sandra53
-

JazzyJonesy -

King-Crimson
-

Mexican Chicken and lime rice soup
Cori Gladden
-

PoohTheDude
-

PoohTheDude
-

PoohTheDude
-

Mithu Majumder
-

Jya Goyal -

Collins Macs -

Purva Taneja
-

Aanchal Charaya -

Anamika Bhatt
-

Carrot Gomamiso Kinnpira - Japanese #vegan
Kitchen Flowers
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7416773












Comments