Special fried rice

#friedricerecipecontest# my special fried rice is so delicious and yummy nd its very good for yourr health try this recipe my husband and children really like.
Special fried rice
#friedricerecipecontest# my special fried rice is so delicious and yummy nd its very good for yourr health try this recipe my husband and children really like.
Steps
- 1
Kayan da nayi using
- 2
- 3
Na wanke rice dina da ruwan dumi
- 4
Sai na zuba a tukunya na zuba ruwa na zuba curry na TBS 1
- 5
Sai na yanka su cabbage dina da carrot da green beans
- 6
Sai na yanka su Red pepper and Scotch Bonnet da green pepper
- 7
Sai na wanke Carrot dina da green beans da peas na zuba a tukunya na zuba ruwa nasa baking powder 1/4 tsp
- 8
Sai na duba shinkafa ta naga tayi na tace ta (parboiled curry rice)
- 9
Bayan na basu minti 4 sun dahu sai na tace su na aje gefe
- 10
Na zuba mai dina 1/2 cup a tukunya
- 11
Sai na zuba onion dina saai na kawo Red pepper, Scotch Bonnet nd green pepper dina dana wanke na zuba na juya sosai
- 12
Saina kawo carrot dina da green beans da peas na zuba na juya
- 13
Sai na zuba nama na wanda na dafa da garlic da kanufari (clove) shima na motsa koh ina ya hade
- 14
Sai na kawo maggi na na zuba (d'andano) na juya koh ina ya hade
- 15
Sai na zuba cabbage dina na juya sosai shima har saida ko ina ya hade
- 16
Sanan na zuba parboiled rice dina na motsa sosai saida na tabbata koh ina ya hade jikinsa
- 17
Sai na rufe na bashi minti biyar
- 18
Bayan 5 min sai na duba naga tayi
- 19
My fried rice is done
- 20
- 21
Enjoy
- 22
Sai na yanka cabbage na gurza carrot sanan na yanka cucumber na samu roba na zuba su ciki na zuba my homemade mayonnaise dina na juya sosai
- 23
For the pepper soup na yanka kaza ta kashi 4 sanan na zuba mata kayan kamshi na yanka albasa na zuba maggi na aza kan wuta na rufe bayan minti 10 na markada kayan miya na na zuba ciki na barshi har ta ida dahuwa zuwa minti 10
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

pinal Patel
-

Swati Sheth
-

Smoked Salmon, Mushroom & Cheddar Breakfast Skillet
Steve Mullett
-

chef Nidhi Bole
-

Aishwarya Kitchen A
-

Sanuber Ashrafi
-

Healthy Beetroot Peas Little Millet Pulao
Rita Talukdar Adak
-

Pawon Indo Bule
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cherry Cinnamon Roll Hand Pies
Crock Pot Girl 🤡
-

TrailerParkBoils
-

Jyoti Kukreja
-

RAM
-

Yuyu Kusairi -

Versha Maheswari
-

Siân Coward
-

jyoti mittal
-

Miraj yule mrembo
-

Esther Abjmom
-

Simar Kaur










































Comments (10)