Steps
- 1
Zakiyi per boiling shinkafarki ki wanke ki aje aside
- 2
Zaki tafasa nama da kayan kamshi da maggi,albasa& curry
- 3
Zaki yayyanka vegs dinki da na rubuta sama
- 4
Idan namanki ya tafasu kisauke
- 5
Kiyi jajjagenki na kayan miya
- 6
Ki zuba mai a tukunya idan yayi zafi ki zuba jajjagenki ki soya
- 7
Idan ya soyu kizuba ruwan tafasan namanki ki kara maggi da curry sai kizuba shinkafa da vegs din da green beans da green peas kidan kara ruwa kadan
- 8
Idan ta dahu sai ci
- 9
Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Slow cooker red beans and rice
LexiiMueller
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Dan Flynn
-

Amanda
-

Raji Chandrashekar
-

Kavitha Varadharajan -

Nidhi Tyagi(Dipti)
-

Anjana Sahil Manchanda
-

Bindiya Bhagnani
-

fatin najwa -

Kumkum Chatterjee
-

Harshitha Gurukumar
-

Fried Chicken – Crispy & Juicy
Priyanka Netikunta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7483680










Comments