Steps
- 1
Ki wanke doya dinki ki zuba a tukunya da ruwa ki dora a wuta kisa a little salt to taste ki dafa harsae ta dahu
- 2
Ki sauke doyar sae ki dakata kiyi grating attaruhunki da albasa ki zuba seasoning akan doyam sae juya sannan ki dinga making din doyar into ball shape da hannunki
- 3
Ki fasa kwai a kwano kisa Masa albasa, attaruhu, seasoning sae ki kadashi
- 4
Ki dora mae a wuta idan yayi xafi sae ki Saka yam ball din acikin kwai sae ki Saka a mae harsae ya soyu idan ya soyu sae ki kwashe enjoy serve hot😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Hajjo's Delight
-

Aaron Wiseman -

bighneswar moharana
-

Maryamaminu665
-

Spaghetti jollof with dried fish and boiled eggs
Delicacies By Aishabarma
-

Jayalakshmi Rangarajan
-

Delicacies By Aishabarma
-

Tomato Juice with Worsesterhire Sauce. 😉
Maureen 😀
-

Louisiana Pepper Jelly Vinaigrette
King-Crimson
-

King-Crimson
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7678886











Comments