Steps
- 1
Dafarko zaki tsince wake sannan ki Dora tukunya a wuta ki zuba ruwan zafi sannan ki wanke waken ki zuba kisa maggi dunkule domin yayi saurin dahuwa.
- 2
Bayan yan mintuna ki duba waken idan yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba king barta taita dahuwa bayan mintuna 15 ki tace ki sake maidata wuta domin takarasa ki kumasa gishiri bayan kin tace,
- 3
Amfanin tace ruwan idan yayi baki to wananan tacewar da kikayi zaisa tai haske sannan kuma zai cire maki starch din jikin shinkafa
- 4
Bayan mintuna 10 ko 15 kiduba idan ruwan ya tsane to ta yi. Sai ki yanka salad sannan kisawa manja albasa ki soya aci dadi lapai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Rani Pradeep
-

Meenat Kitchen
-

DrAnupama Johri
-

Pasta with asparagus and speck
Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Zulliey_Maishanu -

Autas Kitchen
-

Happy Fingers
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Rosalyn John
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7761350
















Comments