Tuwon semovita miyar kuɓewa busassa
Steps
- 1
Da farko za'a ɗora ruwa daidai yawan tuwon da mutum zaiyi, sai ajira yatafasa sannan sai aɗibi semovita a roba azuba ruwan sanyi a motsa zaa ɗanyi da ɗan kauri ba kuma da ruwa ruwa ba, idan ruwan zafin yatafasa sai azuba acikin tafasashshen ruwa a motsa da muciya sannan aɗan rufe danya dahu
- 2
Bayan yadahu sai afara zuba semovita har sai yayi taurin da akeso sannan sai arage wuta domin ya silala, daya silala sai a kwashe.
- 3
Miyar kuma na daka tattasai albasa saina zuba a tukunya saina zuba mai kaɗan nasoya saina zuba daddawa, already dama na dafa nama na saina juye ruwan naman sannan nasasu maggi da gishiri na rufe nabarshi domin yatafasa
- 4
Bayan yatafasa saina ɗauko busassar kuɓewa nadinga zubawa ina whisking har sai sadda naga kaurin miyar yamin, sannan saina juye nama na cikin miyar, na watsa tarugu aciki sannan nabarshi domin yaɗan ƙara tafasowa sannan saina kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Capsicum-Onion Curry in a Yogurt-Based Red Gravy
Manisha Sampat
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

priyanka
-

Wheat flour and flattened rice laddu
Daisy Ahmed -

Chef Sherrie -

Bibhasini Patra
-

Rekha Jangid
-

Uzma Adnan
-

Himali Pujara
-

Uzma Adnan
-

gorangi








Comments