Alkubus da miyan albasa

Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawan ki kisa yest da dan gishiri kadan se ki sa ruwan dumi ba zafi sosai ba se ki kwaba shi sosai se ki aje ya tashi idan ya tashi kisamu tukunya kisa ruwa kadan kisamu gwangwanaye kamar na yin alala se ki zuzuba kulin fulawan kar ki cika gwangwanayen kisa rabi rabi sabi da yana tashi se ki kunna wuta yadda zaki gane ya nuna shine kisa wuka a tsakiyar alkubus din in wukar ta fita bata kama ba shine ya nuna in ya kama to da dan saira
- 2
Miya kisamu albasa dayawa da manja da attaruhu da alaiyahu da karas
- 3
Ki soya albasa da manjanki kar ta soyu sosai sannan yankata zaki yi ki yanka tumatur da tattasai duk ki soya se ki kawo namanki amma naman yazamo kin dan tafasa shi kisa karas naki ki soya ki sasu onga magi shi alaiyahu se kin kusa gama soyawa zaki sa shi se ki dan diga ruwa kadan ki rufe zuwa yan mintuna
Similar Recipes
More Recipes
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Qubooli (Hyderabadi lentil biryani)
Syeda Emaan Ismail
-

Neelu B.
-

Mithu Majumder
-

Anju Singh
-

chefhafsat
-

Chiommy -

Prerna Mohit Khurana
-

Winnie Kulumba
-

Meenakshi Verma








Comments (3)