Shinkafa mai kala da agada
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Shinkafa nada dadi kuma yawanci ita akafi ci akwai hanyoyi daban daban na sarrafata,zaki iyaci da kowace miya.
Shinkafa mai kala da agada
Shinkafa nada dadi kuma yawanci ita akafi ci akwai hanyoyi daban daban na sarrafata,zaki iyaci da kowace miya.
Steps
- 1
Zaki dora ruwa ki wanke shinkafarki idan yatafasa ki zuba karki bari ta dahu sosai
- 2
Saiki tace,kisake zuba ruwa dan kadan a tukunya kisa mai aciki da kala idan yatafasa saiki zuba shinkafar kidan jujjuya saiki rufe kibarta ta turara
- 3
Zaki yanka agada ki soyata sannan ki yanka tumar akan shinkafar dan kawatata,kici da miyar da kke so
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Kulsoom Bukhari
-

culinarycubit
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Eeman's Kitchen
-

My Lamb Berry & Lime Tagine. 😘
Maureen 😀
-

Hayley Bradley
-

Zakarias Emc
-

Momyn Areefa -

Vivian A
-

Zahal_treats
-

Afreeda's_Bakery
-

Blessing M
-

SASHA'S TASTY BITES ♥️💕
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7867211







Comments