Steps
- 1
Zaki samu kwanon ki ki tankade flour ki kisa oil da salt sae ruwa kadan ki kwaba
- 2
Ki samu flour ki kidan fadada kadan sae kisa flour da mai kadan ki daura wani kan wani kaman guda 3 sae ki murza shi yayi fada sosae kisa nonstick naki a wuta(low flame) ki dan gasa shi
- 3
Sai ki yanka albasan ki kanana kanana da jajjagen attaruhunki kisa pan a wuta kisa mai kadan sae ki xuba albasa attaruhu da garlic ki kina juyawa a hankali sae kisa maggi da curry naki da namanki ya karasa suyuwa
- 4
Sae ki dauko 1 daga cikin sheet naki ki zuba nama a ciki sae ki dago shi ki tattare bakin kisa lemon grass ki kulle bakin
- 5
Sae kisa mai ki a wuta ki soya shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Daneji Kitchen
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Deepa Rupani
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Cafe-Style Matcha Latte at Home 🥛🍃
AllDay Meal
-

Sudipa Gope
-

Leelumae
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Orzo and Mini Sausage Meatballs
Christina
-

Basil Tomato Soup (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Orange vanilla cake #charityrecipe #4weekchallege #snacksrecipe
Christabel Bityenyi
-

AnithaUmasankar
-

Sukhi Saini
-

Sadaf Abdul Karim
-

Kinjal -

tareeds_kitchen
-

Crispy chicken spring rolls #cookpadramadan #sehricontest
Mahnoor Sheikh
-

Sumieaskar
















Comments