Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Sugar
  3. Buter
  4. Egg
  5. Baking powder
  6. Vanilla essence

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami container me kyau ki hada sugar da butter kiyi ta juyawa har sai sugar ta narke cikin butter din zaki ga ta dan chanja kala tayi fari

  2. 2

    Sann ki sami wani container ki cire farin ruwan cikin kwai da ban yellow din da ban sai ki kada su daban daban har sai kowanne ya kama jikin shi ya manne jikin container din

  3. 3

    Sai ki juye hadin kwanki cikin hadin butter da sugar ki juya sann kisa flour dinki a ciki sann ki sa baking powder ki juya sai ya hade

  4. 4

    Sai ki yi pre heating din oven dinki sannan ki shafa butter a jikin gwangwanin cake dinki sai ki zuba hadin ki ki gasa cikin oven

  5. 5

    Nayi amfani da gwangwani me heart kuma ban Yanke bayan cake dinba saboda ina son shi haka

  6. 6

    Kina iya ci da ko wane irin juice ko kuma ki ci haka nan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Similar Recipes