Kunun Gyada mai kwakwa
Kunun Gyada mai kwakwa
Steps
- 1
Da farko zaki samu gyadarki mai bargo koki fara soyata sama sama sannan ki busar da bawon ki jika ki cire ragowar bawon kikai markade,ko kuma ki fara jika gyadar da ruwan zafi sai kiyi zaman cire bawon
- 2
Idan bawon ya fita duka saiki kai a markado miki gyadar,idan aka kawo saiki tace da rariya a cikin tukunya ki cire dusar,saiki kunna wutarki ruwan gyadar nan ya dahu ya tafaso,idan yayi kamar tafasowa biyu,saiki dama gasararki ki zuba a ciki,
- 3
Ki rage wutar ki juya sosai saboda kada yayi gudaji,ni ina amfani da abin kada miya na karfen nan shi zaisa in yayi gudaji ya warware idan yayi tafasa daya yayi miki kaurin da kikeso saiki zuba grated kwakwarki ki sauke saiki zuba madara da sugar.Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Simple Indonesian Fried Noodle or Pasta
Foodielover
-

Steven Minogue -

Homemade Cinnamon Roll Pancakes
Brandy T.
-

jason williams
-

Sadia Avais
-

Hira Naz
-

Mashed Potatoes,Beef,Cabbage #CHARITYRECIPE
Antonina Wangui
-

Spurthi Rao
-

Chef Chriss
-

Square Devil Eggs #CookpadSehri
Sumaiya Kashif Ghaziani
-

Sabina Tabassum
-

White sauce Box patties #CookpadRamadan
Sadaf Abdul Karim
-

Hira Naz










Comments