Steps
- 1
Zaki parboiling shinkafa wato dahuwa biyu kenan seki wanke ki tsane
- 2
Kisa tukunya a wuta ki zuba mai da yankakken albasa ta soyu seki jajjaga tarugu da albasa ki zuba yadan ji wuta sa an nan ki zuba maggi gishiri curry me colour ki zuba ruwa dai dai yanda zai karisa dafa shinkafar
- 3
Seki motsa shinkafar ki rufe idan ta kusa karisawa seki zuba sauran albasar wanda kikayi slicing da carrot da kikayi grating ki rufe ki barsa ya karisa. Aci lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Sharon's Golden Fried Chicken Wings
Sharon Ellis
-

Steph Shepherd-Syfax
-

Kels Ro
-

Jay Jimenez
-

Naima Osman Osman Sultan
-

Sarita Bajaj
-

Mithu Roy
-

Ashish singh
-

Ankita Chakraborty
-

Reederh's Cuisine
-

Debika Das
-

Parul jain
-

Cauliflower Bhajiya#foodphotography Challenge
Navinder Kaur
-

Naznin Shahabuddin Modasiya
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8971526









Comments