Kosan rogo #kaduna cookout
A
Steps
- 1
Da farko zaki zuba ruwa a garin rogon naki sai ki tsiyaye ruwan idan ki tsiyaye sai ki ajiye shi gefe
- 2
Sai ki tankade garin alabonki, a hada albasa da targu sai a jajjaga
- 3
Sai ki dauko wannan garin rogo naki da alabo dinki ki hada tare da kayan miyan ki sai kiyi making dough kisa Maggi da salts dough din kar yayi ruwa saboda da wajen tabawan
- 4
Idan ki gama hadawa sai ki fara tabawa kamar haka
- 5
Sai a frying din shi da mai mai zafi shikenan enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Mai's Avocado-Lime Steak-Bites Salad w/Edamame Rice
Gavin Schrock
-

Brady Davis -

🌿 Creamy Green Chilli Garlic Pasta Salad 🍝 | Fresh & Zesty!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Easy Chana Dal Kabuli Pulao 🍚✨
Khanfaiziya5 -

Charlotte Merriott
-

Street style Chilli Upma Bytes - Indo Chinese Fusion
Hetal Poonjani
-

Keshma Raichura
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Salsa de ajo (Colombian garlic sauce)
Joe Ippolito -

Kids treat frozen chocolate bananas 🍌
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Thor
-

Cajun chicken and sausage piquant
Natalie Truscello
-

Joe Ippolito -

Yummy Tummy -

Bhumika Gandhi
-

Neeru Goyal
-

Uma Pandit
-

Renuka Gulati -

Abhinit Kaur Chawla -

Reena chaubey -

Sa'adatu Abubakar
-

Rufaida -

RUCHIKA












Comments