Faten Dankali me Nama
Faten na dadi sosai oga zaiji dadi👌
Cooking Instructions
- 1
Da farko ki fere dankalinki ki yayyanka shi irin cube din nan ko dai dai yadda kikeso amma anfiso yayi kanana....dama Namanki ko Hanta kin tafasa shima ki yanka kanana yadda kikeso dasu carrot da albasa da green beans ko wanne ki ajiye daban.
- 2
Kisa mai a tukunya dama already kin jajjaga kayan miyanki Note kidan sa tafarnuwa kadan idan mai yayi zafi kisa kayan miyan kina soyawa
- 3
Inya soyu ki tsaida ruwa Note ruwa dai dai kinsan dankali ma ruwa ne so karki cika,,, kisa su maggi, curry dandanon yadda zai miki saiki rufe shi.
- 4
Idan ya tafasa zakiji yana kamshi saiki dauko wannan dankalin dakika yayyanka kisa a ciki kibarshi yafara nuna saiki saka su Nama ko Hanta da in Naman kaza ne ki dan jajjaga kan kisa yafi dadi.
- 5
Inya fara farfashewa sai ki saka su albasa da carrot kibarshi ya kara mintuna nasan zaki gane inya nuna sai ci zakiga yabada colour mekyau...
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
More Recipes
Comments