Kunun madara
Steps
- 1
Zaki sa tukunya a wuta da ruwa a ciki
- 2
Bayan kin zuba ruwa saiki yanka ginger ki zuba a ciki tare da plomb
- 3
In sun tafasa,kin tabbatar plomb din ya nuna yadda zai iya chuwuwa
- 4
Saiki dauko lariya ki tace,bayan kin tace saiki chire ginger saiki maida ruwan da plomb din a tukunya ki mayar wuta
- 5
Ki dauko cup ki dama madara inkin dama saiki zuba acikin tukunyan dake wutan kan plomb da ginger
- 6
Inkin duba ya tafasa saiki dauko cup kuma ki dama flour kiyi ta zubawa harsai kauri ya miki yadda kike so saiki barshi ya tafasa kadan saiki sauqe
- 7
Ki zuba sugar to your taste
Similar Recipes
More Recipes
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

Microwave butterscotch pudding
The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

The Kitchen Of Pamela Smith
-

Fire Roasted Habanero Salsa Verde (HOT!!🔥)
Boca de Fogo
-

LexiiMueller
-

Linda L.
-

A-Bomb
-

Quick and easy pickles with a twist
Kaylee B. Smith
-

Arachana ( Tanya)
-

Ruchika Rajvanshi
-

Pinky VinOd Ramnani
-

Spiced paneer/ cottage cheese (paneer with twist of Indian spices)
Supriya Agnihotri Shukla
-

Broken wheat and fenugreek leaves paratha/ Daliya methi paratha
Supriya Agnihotri Shukla
-

Vijeta Priyam
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

vishal panchal -

Aishwarya Kitchen A
-

Laju Gehani




Comments