Steps
- 1
Da farko zaki samu burodin ki me yanka yanka ki cire gefe inda ye brown farin kawae zaki bari,se ki dora shi akan chopping board ki murzashi ye fadi,se ki nada shi kamar kwarkwaro kisa ruwa ko mai ki danne gefen saboda kar ya bude.
- 2
Ki kawo kwai da nama ki zuba a ciki ki se kisa ruwa ki danne kasan,se ki kawo kwai ki kada shi ki tsoma burodi a ciki ya shafi ko ina se ki daka corn flakes dinki a turmi ki juye shi a paranti bayan kin tsoma burodin a kwai se ki sa shi a kan cornflakes din shima ya shafu a ko ina se ki ajiye shi kaman na minti biyar.
- 3
Se ki zuba mai a kasko ya soyu se ki soyashi kisa a colendar ya tsane se ki jera a faranti kisa ketchup.ki dinga dangwala kina ci.
- 4
- 5
Similar Recipes
More Recipes
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Chef Nena
-

Sandra Darden
-

Sharon Ellis
-

Sara's world
-

Healthy spinach pancakes#weekly jikoni challenge
Fatimah Abdullahi
-

Shruti Patwari
-

Bread kanafeh with pistachio crumble
Aish Kaur aggarwal
-

Usha V Bhat
-

Farzana Memon
-

Subhalaxmi Samantaray
-

Tanuja Keshkar -

Alfredo stuffed Garlic Bread. 😘
Maureen 😀
-

Chef Bielybee




















Comments