Cin-cin

Asmashow🍽️
Asmashow🍽️ @111120cook
Kano

Ga dadi ga laushi

Cin-cin

Ga dadi ga laushi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4Flour kofi
  2. 4Kwai
  3. Simas rabi
  4. Sugar kofi¾
  5. Mai
  6. Baking powder karamin cokali

Cooking Instructions

  1. 1

    Na saka butter na hada da sugar na juya

  2. 2

    Na fasa kwai na zuba akai na kara juyawa

  3. 3

    Na juye flour ta a ciki se na zuba baking powder karamin cokali

  4. 4

    Na juya na sannan na qara dan ruwa kadan sannan na yanka shi kananu

  5. 5

    Na soya da mai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmashow🍽️
Asmashow🍽️ @111120cook
on
Kano
In love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes