Fried rice

Munah's Kitchen
Munah's Kitchen @munah2
Kaduna

Yummy and delicious

Fried rice

Yummy and delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40/50 mnt

Cooking Instructions

40/50 mnt
  1. 1

    Zaki per boiling rice dinki da curry, kibarta tadan kusa nuna saiki tsane

  2. 2

    Ki dauko su carrot, green pepper, peas, onion kiwankesu ki yanka

  3. 3

    Ki dauko hanta kiwanke kitafasa ta da garlic onion maggi/co intayi kisauke ki yanyanka ki soyata sama sama

  4. 4

    Ki daura tukunya mai kyau a wuta kizuba vegetable oil idan yayi zafi saiki zuba su carrot green pepper onion peas liver garlic ki soyasu sama sama

  5. 5

    Ki dauko rice dinki kizuba akai kisa su maggi/seasoning kisa ki mixing sosai duka ingredients dinsu hade ki dansa mata ruwa kadan ki rufeta da foil pepper kirage wuta sosai ta turara kisauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Munah's Kitchen
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes