Cooking Instructions
- 1
Dafarko xaki tsince waken soyanki seki wanke kikai anika miki, amma kada nikan yayi ruwa sosai
- 2
Idan ankawo nikan sekii kara ruwa kadan akai ki jujjuya seki tace ruwan. Xakiga ruwan yayi fari kaman na madara seki xubar da dusan
- 3
Kidaura tukunya awuta kijuye ruwan acikii kibarshi xuwa yafara tafasa, yana fara tafasa sekidinga xuba ruwan tsami acikii ahaka har xakiga ya hada jikinshi xakiga yaxama guda guda
- 4
Idan yayi seki tsaneshi, ruwan jiki yafita seki barshi yasha iska. Kidau wuka kiyan kashi
- 5
Kihada seasoning naki da mangyada kadan aciki sekina saka awaran acikii.
(Anan xaki iya kada kwai kaman dai inda xakisoya kwai with pepper nd seasoning sekina saka awaran acikin kwan kina soyawa) - 6
Kisoya a mangyada me xafi harse yaxama brown, daganan asaka mai da yajii kokuma kiyii sauce nakii me yaji kici dashi😋
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Bread rolls with fried egg Bread rolls with fried egg
#Breakfastideacontest M's Treat And Confectionery -
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
More Recipes
Comments