Wainan flour by maryumms_cuisine🌸

Chef_Maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine @diaryofryammmkitchen
Damaturu,yobe state

Abun sha’awa,abun marmari ga dadi ga sauki🤤🤤 #Yobe,damaturu

Wainan flour by maryumms_cuisine🌸

Abun sha’awa,abun marmari ga dadi ga sauki🤤🤤 #Yobe,damaturu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

10minutes
2 servings
  1. Flour
  2. Kayan dandano Maggi
  3. Manja
  4. Albasa yankekke
  5. Attaruhu yankekke
  6. Kayan yaji(All spices)

Cooking Instructions

10minutes
  1. 1

    Dafarko zaki hada duk kayan amfaninki sune kamar haka👇

  2. 2

    Sannan kidauko flour naki daman kin tankadeshi tas,seki zuba yankekken albasa kadan aciki da maggi dandano,sannan ki zuba ruwa kadan kadan har Yayi daidai

  3. 3

    Kiyi ta gaurayawa har se Yayi kauri Dan ruwa ruwa

  4. 4

    Sannan kidaura kaskonki a wuta basosai ba wuta kizuba manja kadan aciki daya dau zafi seki zuba hadin flour naki a cikin kaskon

  5. 5

    Sekibarshi ya soyu sannan kijuyashi dayan gefen ma ya soyu seki cire a wuta ki ajiye agefe idan kingama

  6. 6

    Sauce nashi kuma shine kidaura kaskonki,kisa manja da sauran kayan miyan sune albasa,attaruhu,maggi dandano,da kayan yajinki seki soya sosai sannan kisaukar kihada da wainanki acidadi lfy hmmmmmm😍😍😍

  7. 7
  8. 8
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef_Maryumms_cuisine
Chef_Maryumms_cuisine @diaryofryammmkitchen
on
Damaturu,yobe state
Aspiring Chef👩‍🍳
Read more

Comments

Similar Recipes