Fatan dankalin Hausa

sweeny’s kitchen @Abbana_2019
Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki jiki dankalinki,nadan lkci kadan.san sai ki fereye dai dai girman da kikeso.
- 2
Ki markada attaruhunki,tumatir,albasa,sannan kiyanka albasarki circle ki ajjiye
- 3
Ki zuba mai a dukunya kisa kayan miyanki ki soya,insun soyu sai ki tsaida ruwa,daya tafasa sai ki zuba dankalinki,kibarshi ya Dan taho, sai kisa seasoning dinki
- 4
Da kinga ya dauko da huwa yakusa yi zaiyi laushi to sai kizuba alayyahunki da wannan yankarkiyar albasar da kika yanka circle.shikkenan sai kiyi serving mutane
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11024626
Comments