Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

35-40mintuna
3 yawan abinchi
  1. 4Gero kofi
  2. cokaliYeast karamin
  3. Mai yanda akeso
  4. Karkashi
  5. Kanwa
  6. Ruwa dai dai bukata

Cooking Instructions

35-40mintuna
  1. 1

    A wanke get a gyara shi,a jika shi idan ya jiku akai markade idan an kawo markaden,a zuba yeast a barshi ya tashi dai a zuba gishiri,karkashi,kana da ruwa a juya a kuma barin shi ya tashi,Sai a buga sosai.

  2. 2

    Daga nan dai a dora tanda a wuta a dinga zuba mai cokali daya,kullin kuma ludayi daya.A soya idan bangare daya ya soyu dai a juya daya bangaren.Ana iya ci da kulli-kulli ko sukari ko miya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mimi's kitchen
Mimi's kitchen @cook_19429080
on
Kano,Nigeria

Comments

Similar Recipes