Sardine yam balls

Ina matukar son kwallon doya sosai shiyasa nake yawan yin ta #onetreeonerecipe
Sardine yam balls
Ina matukar son kwallon doya sosai shiyasa nake yawan yin ta #onetreeonerecipe
Steps
- 1
Xaki fere doyarki sannan ki tafasa ta
- 2
Kisamu turmin ki me kyau ki daka ta tayi wasarwasar
- 3
Ki jajjaga su attarugun ki ki soya su sama sama
- 4
Ki juye su akan doyar ki tare dasu maggi da su kifin ki da kika marmasa
- 5
Ki cakuda komai yaji sannan yashiga ko ina
- 6
Sekifara mulmula su shape din da kikeso
- 7
Daganan seki fara sakawa a ruwan kwan ki kina cirewa kina sakawa a mai har kigama
Similar Recipes
More Recipes
-

Neon pink dragon fruit smoothie, no protein powder
Studio Shoki
-

Whitney | Sprinkle&Spice
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Myles Levin
-

Fennel and Celery Root Coleslaw
Myles Levin
-

Green Beans with Walnuts and Garlic
Myles Levin
-

Myles Levin
-

Air Fry with Me
-

sharon -

Chef Nena
-

Fary Feroz
-

White Maash with white butter and roti
Samia Aijazz
-

Fatima Mehmood Mughal
-

Mix fruit cake | Christmas cake
Ashi Ashi -

Arachana ( Tanya)
-

Dhruti Chaitanya Shah -

Mubashirin Noori
-

Tuwon semo da miyar daddawa #onetreeonerecipe
Fatima Yusuf Yari
-

suman lalit Food Recipes -

Kavita Kapoormehrotra









Comments