Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. doya
  2. attaruhu
  3. albasa
  4. kwai
  5. mai
  6. magi
  7. kayan kanshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doya kisa atukunya da magi fari da gushiri kada, ki dora awuta

  2. 2

    Idan ta dahu saiki sauke tahuce sai kisa kudayi ki bubugata ko kuma kidaka aturmi mai tsafta amma kar ki daketa kamar sakwara

  3. 3

    Kisamu attuhunki da albasa ki jajjaga, kisa tu wuta kisoya sama sama damai kadan. zaki iya sa magi ko daya ne acukin attaruhun

  4. 4

    Sai ki zuba akan doyarki kiziba nagai da kayan kamshi ki juya yahade jikinsa.

  5. 5

    Sai ki cucura yam boll dinki ki ajiye agefe. sai ki kada gwai ki yanka albasa aciki. kidora mai akan wuta in yayi zafi, kifara zuba yam boll dinki kina soyawa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Kitcheen
Nusaiba Kitcheen @cook_16355533
on

Comments

Similar Recipes