Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafar ki Kijika ta tun dare, da safe saiki bayar amarkado miki, after an markada saiki zuba yeast, baking powder, salt, sugar, saiki juya ki rufe, ki kaishi waje mai dumi yayi kamar rabin awa ko awa zakiga yatashi ya dan ganta da yeast dinki, saiki dauko ki yanka albasa, kikara mix, sannan kidora pan wuta kizuba mai kadan saiki goge da towel pepper saiki zuba wanna hadin ludayi biyu zuwa biyu da rabi saiki rage wutar ki rufe shi ruf,

  2. 2

    Bayan minutes 3-4 saiki duba zakiga yana bula bula yatafa soyuwa kenan idan baiyi ba saiki kara rufewa harsai kinga babu alamar kullin a sama, saiki juye cikin flas baa juya shi wow 😋

  3. 3
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments

Similar Recipes