Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki fere doya ki wanke ki tafasa da gishiri kadan idan ta tafasa xaki sauki no tace a kwalanda idan ruwan ya tsane sai kixuba a bowl kidan daddakashi kamar yamballs sai kisa maggi,albasa, tattasai da kikayi grating,spice sai ki juya sosai sannan ki fasa kwai ki xuba aciki ki juya ya hada jikinshi sosai sai ki axa kaskon wainar ki awuta kina diban hadin kina soyawa kamar waina

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hindu Koko
Hindu Koko @cook_24589859
on

Comments

Similar Recipes