Rice and beans
It was really tasty and yummy
Steps
- 1
Xakisamu tukunyarki maikyau kixuba ruwa yatafasa kikawo shinkaparki kiwanke kixuba ciki kirufe after some minute saikiduba intadahu ki taceta tatsane ki may data ta turara saikikwashe
- 2
Kisamu tukunyarki kixuba ruwa kikawo gyararren wakenki wankakke kixuba kisa gishiri dadan mggi da albasa yanka manya manya wnn albasar xaitaimaka wajen ysa shi ydahu dsauri kuma dahuwar tayikyau inyadahu kitaceshi kibarshi ytsane shi ba a maydashi wuta
- 3
Kiyanka salad Dinki kiwanke kikawo tomoto Dinki kiwanke da albasa kiyayyankasu
- 4
Kisoya manki da albasa kidaka yjinki
- 5
Kikawo plate Dinki kixuba shinkapa da wakenki kisa veggies Dinki dayaji damai kici
Similar Recipes
More Recipes
-

Notameangurl -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Cook1999 -

Cook1999 -

Air Fryer Salmon, Potato and Med Veg
Cook1999 -

Chinese Eggplant with Spicy Garlic Sauce
jenscookingdiary
-

jenscookingdiary
-

wingmaster835
-

Homemade Salad Dressings - #1 French
Felix Cortes
-

icancervive10
-

Mrs Jameel's Kitchen
-

Rachana Gopireddy
-

Devanshi Chandibhamar
-

Kalpana Rai
-

cravings_and_beyond
-

Meyers lemon 🍋 Dill relish On top of hummus Toast
Gary’s Island 😎🌴🌺🤙🏼
-

Rubina Dodhia
-

Tom Jacobs -

Rafeena Majid
-

Komal Dattani







Comments