Steps
- 1
Ki wanke wake sai ki jika kaman na awa 2
- 2
Bayan wake ya jika kisa albasa, attarugu, Tattasai da citta ki markadi.bayan kin markada sai ki sa sinadarin dandano da gishiri da yankakken albasa ki juya sosai da whisk ko muciya.
- 3
Kisa Mai a wuta idan yayi zafi sai ki fara sa kosai ki (ba a cika wuta kuma kada wutan yayi kadan saboda idan wuta yayi yawa bayan zai kone cikin bai dahu ba.idan kuma yayi kadan zai sha mai) idan kosai yayi sai ki kwashe.
- 4
Note:akwai Wanda suke kosai ba tare da sun jika waken ba Wanda hakan nasa kosai yayi tauri kuma inya fara sanyi idan aka bude zakiji yana buga wari. 2.wasu basa wanke waken da kyau Wanda shina yana hana kosai yin dadi.idan kina son kosai ki yayi dadi sai kiyi kokayi ki kiyaye wadannan kurakuren. A SHA RUWA LAFIYA
Similar Recipes
More Recipes
-

Laju Gehani
-

Dawnann68s
-

Buckwheat with Mushrooms and Avocado
Dawnann68s
-

Krishna Biswas
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Deepa Rupani
-

Hema Wane
-

Meme
-

Cheesy Scalloped Potatoes and Ham
cindybear
-

Buttery garlic naan bread recipe
Food wishes
-

cindybear
-

shreyaas_world
-

Lemon Orzo/ Mediterranean Rice
B’s Messy Kitchen
-

Simi and Milo
-

Kameswari Palanisamy
-

Harsh kumar
-

Ruchita Chauhan
-

Reshma Mathias
-

Geeta Godhiwala
-

Ashi Malhotra
-

Jyoti Prakash Assudani
-

Hina Moten









Comments