Steps
- 1
Ki tsince Shinkafan ki sai ki wanke ta,kisa Shinkafan a ruwa ya jika kaman na 2-3hours
- 2
Bayan Shinkafan ya jika sai ki Debi 3tbsp daga ciki ki dafa kaman zakiyi tuwon Shinkafa,idan ya dahu sai ki aje a yayi sanyi.
- 3
Ki gurza kwakwa ki aje a gefe.
- 4
Lokacin markade ki hada jikeken Shinkafan kwakwa da kika gurza sai ki markada,kada ki cika ruwa a markada.bayan kin markada sai ki zuba sugar, gishiri, kindirmo ko yogurt,albasa dakika yanka kanana,yeast,da wannan Shinkafan da kika dafa.ki juya su sosai sai ki rufe ki barshi ya tashi.zai kai kaman minti40 zowa awa1.
- 5
Idan ya tashi sai ki juya idan yayi kauri sosai zaki iya Kara ruwa kadan sannan sai kisa ruwan kanwa dan kadan saboda tsami.
- 6
Daganan sai kisa Mai a tandun ki sai suya idan dayan bangaren yayi sai ki juyi idan shima yayi sai ki sauke.(wurin zuba masan kada ki cika tandun saboda idan yayi sanyi yana tauri kuma mai bazai shiga cikin ba sanna kada ki cika mishi wuta).zaki iya ci da miyar taushe,stew, pepper soup koma da yajin karago Amma nawa da peppered chicken nayi serving. RAMADAN KAREEM.
Similar Recipes
More Recipes
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Cheddar Cheese and Chive Biscuits
Brandy T.
-

Mississippi Pot Roast in the Instant Pot
Granny in the Kitchen
-

AJvegas
-

Roasted Pernil (Roasted Pork Shoulder)
Crock Pot Girl 🤡
-

Chocolate buttercream frosting
Kari Ward
-

Habbi Fan
-

Jyoti Prakash Assudani
-

Madhu Bindra
-

T_Cool_Snacks_And_More
-

Bushra Mazhar
-

Saba Butt
-

Ayesha Meer Khan
-

Jyoti Shashank Tiwari
-

Asma Waheed
-

Matar paneer Bhurji (Punjabi style)
Pooja Malhotra




Comments