Supergetti and potatoes

Supergetti and potatoes
Steps
- 1
Ki jajjaga attarugu albasa sai ki yanka tumatur ki aje a gefe.ki bare irish potatoes ki yanka shape dinda kike so and set aside.
- 2
Kisa ruwa a wuta ya tafasa,bayan ya tafasa sai ki zuba taliya ki dafa shi half cook ki tace and set aside.
- 3
Ki sa man ja a wuta idan yayi zafi sai kisa albasa yadan soyu kisa Ginger and garlic paste kidan soya sai ki zuba kayan miyanki,bayan sun soyu sai kisa ruwa kadan gishiri dandano curry da thyme ki rufe ya dahu.
- 4
Bayan potatoes din ya dahu sai ki zuba taliya da genyen zogale da kika tsince kika wanke sai juya sosai ki bashi time ya karasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Whizzle
-

EASY! Creamy Carrot Soup (Carrot Potage)
Fumie's Recipe
-

Krupa Kapadia Shah
-

Poonam Gupta
-

Mehak Tabani
-

Halima
-

Disneyland Monte Christo Sandwich 🥪
Anamika Banerjee
-

Mitali Jain
-

Air fried Cinnamon sugar sweet potato chips
Air Fry Frank
-

Shandré Goss-Ross










Comments (7)