Steps
- 1
Rasmalai. Ki zuba 2 cups na Madara a tukunya ki barshi y fara dahuwa sai ki kawo lemon juice ki xuba kadan kina juyawa ki cigaba da juyawa har sai y dunkule Kamar yadda awara take dunkulewa sai ki sauke ki tace ta a abun tace koko ki kulle ki ajje a gefe ki barshi y tsane sai ki curashi kamar kwallo, sai ki xuba shi a syrup sugar ki juyashi y shiga ciki Sosai. Sai ki dora tukunya ki xuba 1 cup na Madara (milk) ki barshi yayi zafi sai ki xuba curariyar madararki a ciki ki barta kamar minti
- 2
Sai ki sauke ki xuba dagargajejjen almond dinki. Shikenan.
- 3
Twisted donut step.Ki dan dumama madararki ki xuba yeast ki rufe.sai fasa Kwai (egg) ki xuba melted butter da sugar ki juya sosai sai ki tankade flour dinki ki hada su guri daya, sai ki kawo madararki ki zuba a cikin flour dinki ki juya sai ki rufe kisa a guri Mai dumi ki barshi yayi awa daya. Bayan ya tashi sai ki murza shi ki yanka ki maidashi dogaye sai ki nadesu kamar nadin iyiga ma'ana kiyi kitso dashi bayan ki gama sai ki sake barinshi kamar minti 30 sai ki soya. Shi sashi a sugar.
- 4
Bayan kin soya shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Carrot Rissoto with Chicken and cucumbers
Slyvin Opara Sylvester
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Mamta L. Lalwani
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Irish potato stew #festiveseasoncontestkakamega
Pauline Getty Muhavi
-

Aniket Mookerjee
-

Mogco Tokyo
-

Chips and Fish #Festivedishcontest
Waweru Karungari
-

Prem Sukhija



















Comments