Steps
- 1
Zaki sami dry ingredients din ki sai ki mix din su waje daya kamar,flour,salt, n baking soda
- 2
Sannan zaki kawo butter da sugar ki whisking din su har sai yayi creamy,sai kina adding din egg one at a time.
- 3
Sanna ga pineapple dinkin ko ki grating din ta ko ki blending din ta sai ki adding din ta acikin mixtured dinki sai ki juya sosai sanna ki sa flavour n lemon zast dinki dan ya rage karni egg din da ke ciki.
- 4
Sanna sai ki kawo dry ingredient ki zuba a cikin mixtures dinki sai kina folding a hankali(dan ba,a so idan kin zuba flour ana buga ta sosai), har sai batter dinki yayi smooth.
- 5
Sai ki sami baking tin din ki shafa mai aciki sanna ki barbada four aciki sabida kada ya kama(sticking)zaki ga ya fito subul
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Kheer 🍎 (Healthy Sweet Dessert)
Navnita Jaiswal
-

Rekha Bapodra
-

Lal Saag Curry/ Red Amaranth Saag Curry
Krishna Biswas
-

Madhumita Bishnu
-

Elyse Rose
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Mahalakshmi Ramanathan -

Pooja
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Anjali
-

Tamarind glazed chicken #festive contest#Mombasa
Evy Chidzugwe 🤓
-

Jeff Lynch
-

Matar aur Kacchi Haldi ki Sabzi
Devashish Sutradhar
-

Utiya Bello
-

Arronus
-

Disha D'Souza
-

Kumkum Chatterjee
-

Egusi (melon soup) and semovita
Andrea💛(Delish Cuisine)



















Comments