Steps
- 1
Zaki kai shinkafar ki barji sai ki tankade ta ki cire garin. Sai ki wanke tsakin ki barshi a colander ya tsane
- 2
Sai ki samu madanbacci ki hada shi sai ki zuba shinkafar ki rufe ta ruf da murfi ta turara na kamar minti 25 sai ki juyr shi a wani babban roba, sai ki wanke carrots dinki ki cire fatar dai ki yanka into cubes
- 3
Sai itama albasar ki yanka sai ki zuba a tukunyar ki ki wanke ganyen zogale ki zuba a ciki sai ki saka maggi da gishiri ki juya shi sosai har sai ko ina ya samu sai ku kawo kayan miya kizuba amman dan kadan sai ki juya one last time sai ki maida madanbacci ka kuma nuna idan yayi zaki fara jin kanshin sa. Sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Potato Chickpea Patties with Yogurt
Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Nanny's chocolate chip cookies
Rewwdog
-

Lemon Garlic Parsley Parmesan Shrimp Pasta
@chefcraig
-

Blueberry & Ricotta Pound Cake
Flavor Delights @flavordelights
-

Wiener Sauerkraut Soup (Keto/Low Carb)
schmittca
-

Uzma Khan -

Zarna B V
-

Mohini Awasthi
-

Geeta Godhiwala
-

Carrot salad #authour marathon
Wachuka Waiharo
-

rakhi #rajasthan
-

Perfect recipe and tips for market style besan laddu
Vimmi Sharma
-

Charu Aggarwal
-

Inish Issac

Comments