Fried yam n cabbage sauce with fish

This dish is best served as breakfast
Fried yam n cabbage sauce with fish
This dish is best served as breakfast
Steps
- 1
Da farko zaki fere doyanki sai ki yanka irin yankan da kike so sai ki soyashi
- 2
Sai ki yanka cabbage din ki wanke ki ajiyeshi a gefe saboda ruwashi ya tsane
- 3
Sai ki yanka kayan miyanki su tumatur attaruhu da albasa ki soyasu da mai kisa Maggi da curry da ko wani spice da kikeso
- 4
Bayan kin wanke kifinki ki marinating dinsh kaman na 1hr or so sai ki soyashi
- 5
Bayan kin gama soya kayan miyanki sai ki dauko cabbage din kisa ba a so ya dahu sosai sai kisa fish dinki. Sannan ba a so yayi ruwa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Rekha Bapodra
-

Maharashtrian Green Chilli Thecha
Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hari Mirch Paneer Gravy / Tasty Paneer Green Chili in 15 Minutes
Navnita Jaiswal
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

Chicken Tinola (Filipino Tinolang Manok)
Emperor Nasi Goreng
-

Sarvat Hanif
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Pooja Grover -

Raduma Jamse (0716271944)
-

Simar Kaur
-

umikhadija
-

Lata Jain Dugar
-

Daisy
-

Nivetha -

Divya Konduri
-

Hina Purswani







Comments