Dafaffiyar shinkafa da kayan lambu

Real_shaxee
Real_shaxee @cook_14291242
kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. shinkafa
  2. karas
  3. koran wake

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki kankare karas dinki ki wanke tare da koran wake

  2. 2

    Saiki dafa shinkafarki rabun dahuwa ki tace ta ki wanke saiki zuba karas dinki da koran wake akai

  3. 3

    Saiki juyata sosai saiki kara mata ruwa daidai sahuwar ta ki maida ita huta inrayi laushi saiki sauke anace da kowace miya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Real_shaxee
Real_shaxee @cook_14291242
on
kano
i like coking
Read more

Comments

Similar Recipes