Pineapple 🍍 and coconut 🥥 juice
The taste is 👍
Steps
- 1
Ki wanke pineapple 🍍 dinki kafin ki fere bayan saboda dati bayan kin wanke saiki fere ki yayyanka a roba mai tsafta
- 2
Sai ki fasa coconut 🥥 dinki ki kankare bakin bayan sai ki wanke da ruwa mai tsafta
- 3
Bayan kingama dika wannan sai ki zuba pineapple 🍍 da coconut 🥥 din acikin blander ki nika yayi laushi
- 4
Sai ki tace da abun tata kar ki cika ruwa sai kisa sugar adadin yanda kikeso da pineapple flavor dinkin
- 5
Sai kisa a fridge yayi sanyi sai ki qayatashi da cucumber 🥒
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

Sautéed Sweet Potato and Beetroot Stems
Dorce Kim
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Christina
-

Layla (lulu)
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheryl
-

Quick corn and potato fritters (one batter)😊
tanveer sayed
-

Deepa Khurana
-

Halima Zakariyya
-

Sadaf Abdul Karim
-

Saima Sameer Ali
-

Anum Farooq
-

deedah pastries
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Malaysian Kitchen UK
-

sofaridabad official
-

Sallie
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8990261









Comments