Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kayan miya
  2. Albasa
  3. Kwai
  4. Nikakken mama ko Hanta
  5. seasoning
  6. Garlic
  7. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki wanke nikakken namanki sai ki sa a wankakkiyar tukunyarki ki dora akan wuta sai ki zuba albasa da seasoning dinki ki zuba ruwa ki rufe.

  2. 2

    Bayan ya tafasa sai ki sauke ki juye a kwano me kyau ki dauko oil dinki ki zuba a frying pan ki dora a wuta sai ki jajjaga kayan miyarki idan man ya soyu sai ki dauko nikakken naman nan ki zuba a cikin man ki kada kwai ki zuba maggi Da curry Ya kadu sosai

  3. 3

    In ya kusa soyuwa sai ki zuba ruwan kwan nan ki dinga juyawa sannan sai ki sa ruwa kadan ki zuba maggi albasa da tafarnuwa ki rufe izuwa minti uku ko biyar sai a sauke Ana iya cin shi da White rice

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Khadija
Chef Khadija @ummiterh
on
Kano
Am a Chef,I love cooking,i Cook with Passion.
Read more

Comments

Similar Recipes