Shinkafa kwano • Tarugu ba mai yawa ba • Tattasai me dan yawa • Albasa mai yawa • Kabeji babba guda • Karas na dari biyu • Albasa me lawashi • Curry,thyme ba masu yawa ba • Alayyahu na dari • Mai rabin kwalba • Maggi kololo,ajino Moto,gishiri, seasoning yadda kike so